Maganin Gargajiya

Maganin Cutar Sickler Yara Da Manya 2024

Maganin Cutar Sickler Yara Da Manya 2024

Wannan Post Din zaiyi muku cikakkiyar bayani akan maganin cutar sickler na yara da manya dakuma yadda zaku hada wannan magani har ayi aiki dashi, Muna fatan ALLAH ya bamu Lafiya Baki Daya Amin.

ASAMU WAƊANNAN MAYUKA GUDA HUDU.

  1. MAN HABBATUS SAUDA (black seed oil)
  2. MAN ZAITUN (olive oil)
  3. MAN TAFARNUWA (garlic oil)
  4. MAN JUMINA (ostrich oil)

SU WAƊANNAN GUDA UKUN.

MAN HABBATUS SAUDAH, MAN ZAITUN DA MAN JIMUNA.

ASAMESU DAIDAI WADAIDA, QUANTITY NASU YA ZAMA EQUAL YA ZAMA AN DAIDAITA SU.

AMMA SHI MAN JIMUNA, SAI A SAME SHI MISALI, WATO KAMAR KIMANIN KADA YA GAZA BABBAN CHOKALI BIYAR ACIKIN WANNAN HADIN.

ANASON ASHA MAGANIN SICKLER NAN KWANA 120.

 

BABBA ZAI SHA KO YARO KWANA 40 SAU UKU.

QUANTITY KO ADADIN YAWAN DA ZAIYI KWANA ARBA’IN SHINE A SAMU LITRE 1 GA YARO KARAMI DAGA SHEKARA 11 ABINDA YAYI KASA.

LITRE 1 WATO MA’ANA IDAN AKA AUNA ZA’A SAMU KIMANIN CHOKALI DARI DA TALATIN DA WANI ABU ZUWA DARI DA ARBA’IN NA BABBAN CHOKALI.

SABODA HAKA KARAMIN YARO DAGA SHEKARA UKU ABINDA YAKAI SHEKARA SHA DAYA, ZA’A IYA BASHI BABBAN CHOKALI NA WANNAN HADIN.

CHOKALI DAYA DA SAFE, DAYA DA RANA, DAYA DA DARE.

IDAN ANA CIKIN CRISIS NE ZA’A FARA SHAN MAGANIN, WATO ANA CIKIN LARURAR.

TO SHIKENAN SAI A SHA CHOKALI DAYA DA SAFE, DAYA DA RANA, DAYA DA MARAICE, DAYA DA DARE WATO ASHA SAU HUDU KWANA UKUN FARKO.

IDAN MATSALAR BATAYI TSANANI BA, IDAN TAYI TSANANI ASHA DAYA SAU HUDU KWANA 7 DIN FARKO, SANNAN A KOMA SHAN COKA DAYA DA SAFE, RANA DA DARE.

WANNAN HADIN HAKA ZA’AYI SHI.

IDAN NA BABBAN MUTUM NE, WATO DAGA SHEKARA 12 ABINDA YAYI SAMA.

ZA’A SHA BABBAN CHOKALI BIYU DA SAFE, BIYU DA RANA, BIYU DA MARAICI, BIYU DA DARE.

WATO KWANA UKUN FARKO IDAN ANA CIKIN LARURAR.

AMMA BATAYI TSANANI BA.

IDAN TAYI TSANANI, ZA’A IYA SHAN BABBAN CHOKALI BIYU SAU HUDU KWANA BAKWAI DIN FARKO, SANNAN A KOMA SHAN BABBAN CHOKALI BIYU SAU UKU A SAURAN RAGOWAR KWANUKAN.

BIYU DA SAFE, RANA DA DARE.

KENAN ABINDA AKE BUQATA NA BABBAN MUTUM, WANDA YA WUCE SHEKARA 12 SAU BIYU NE NA KARAMIN YARO.

WATO KENAN IDAN ZA’A HADA SAI A HAƊA YAWAN YAKAI LITRE BIYU, WATO RABIN GALON.

 

SHAWARA:

IDAN AN HADA SHI GABA DAYA, MISALI KAMAR WANDA ZAIYI KAMAR KWANA DARI DA  ASHIRIN.

YA KAMATA ACE NA KWANA 80 DAGA CIKI ASAKA SHI A FRIDGE.

BAYA LALACEWA WANNAN, INDAI WANNAN MAYUKAN SU HUDU AKA HAƊA A JUNAN SU BAYA LALACEWA.

KOMA A FILI AKA AJE SHI BAYA LALACEWA, AMMA DAI IDAN AKA AJE CIKIN FRIDGE DIN, KAGA AN CIRE WANI SHAKKU.

SANNAN A TANADI ZUMA A GEFE, SABODA ITA ZUMA IDAN AKA ZUBA TA ACIKI SAI KAGA ABIN YAYI FUSHI (abun yayi tsami).

IDAN AKA GAMA SHA, SAI A SHA ZUMA TEA SPOON DAYA GA KARAMIN YARO DA BABBA.

DUK SANDA AKA GAMA SHA SAI ASHA ZUMA TEA SPOON DAYA.

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.

Sirrin Habbatus Sauda Guda Biyar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button